Far 10:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan duka su ne zuriyar Nuhu, bisa ga lissafin asalinsu, bisa ga kabilansu. Daga waɗannan ne al'ummai suka yaɗu bisa duniya bayan Ruwan Tsufana.

Far 10

Far 10:27-32