Far 1:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah kuwa ya ce, “Bari ruwayen da suke ƙarƙashin sararin su tattaru wuri ɗaya, bari kuma sandararriyar ƙasa ta bayyana.” Haka nan kuwa ya kasance.

Far 1

Far 1:4-12