Far 1:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah kuwa ya ce, “Bari duniya ta fid da masu rai bisa ga irinsu, shanu, da abubuwa masu rarrafe, da dabbobin duniya bisa ga irinsu.”

Far 1

Far 1:18-31