Far 1:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Allah ya sa musu albarka, yana cewa, “Ku hayayyafa, ku kuma riɓaɓɓanya, ku cika ruwayen tekuna, tsuntsaye kuma ku hayayyafa cikin duniya.”

Far 1

Far 1:20-31