Ezra 9:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin sadakar yamma ɗin, sai na tashi daga yin azumi, da rigata da alkyabbata yagaggu. Na rusuna a gwiwoyina, na ɗaga hannuwana zuwa ga Ubangiji Allahna.

Ezra 9

Ezra 9:2-15