Ezra 9:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama sun auro wa kansu da 'ya'yansu 'yan matan mutanen nan. Yanzu tsattsarkar zuriya ta cuɗanya da mutanen ƙasashe. Shugabanni da magabata sun fi kowa laifi kan wannan rashin gaskiya.”

Ezra 9

Ezra 9:1-7