Ezra 9:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Umarnan da ka umarta ta bakin bayinka annabawa cewa, ‘Ƙasar da kuke shiga don ku mallake ta, ta ƙazantu da ƙazantar al'umman da take cikinta. Ƙazantarsu ta cika dukan ƙasar.

Ezra 9

Ezra 9:5-14