Ezra 8:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na auna musu azurfa, da zinariya, da kwanoni waɗanda sarki da fādawansa, da manyan mutanensa, da Isra'ilawa duka suka kawo suka miƙa domin Haikalin Allahnmu.

Ezra 8

Ezra 8:24-32