Ezra 8:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kuma tara mutanen a bakin rafin da yake gudu zuwa Ahawa. A nan muka yi zango kwana uku. Sa'ad da na duba jama'a, da firistoci, sai na tarar ba 'ya'yan Lawi.

Ezra 8

Ezra 8:2-14-23