Ezra 7:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ku ba shi abin da ya kai talanti ɗari na azurfa, da mudu ɗari na alkama, da garwa ɗari ta ruwan inabi, mai kuma garwa ɗari. Gishiri kuwa a bayar da yawa, kada a iyakance.

Ezra 7

Ezra 7:13-28