Ezra 7:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Da wannan kuɗi ne za ka himmatu, ka sayi bijimai, da raguna, da 'yan raguna, da hadayunsu na gari, da na sha. Za ka miƙa su a bisa bagaden Haikalin Allah da yake a Urushalima.

Ezra 7

Ezra 7:13-20