Ezra 7:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin kuma ka ba da azurfa da zinariya waɗanda sarki da 'yan majalisarsa suka ba Allah na Isra'ila da yardar ransu, wato Allah wanda Haikalinsa yake a Urushalima,

Ezra 7

Ezra 7:13-25