Ezra 7:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan ita ce takardar doka da sarki Artashate ya ba Ezra, wanda yake firist da magatakarda, ƙwararre cikin sha'anin dokoki da umarnan Ubangiji a cikin Isra'ilawa.

Ezra 7

Ezra 7:5-17