Ezra 6:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku ƙyale aikin Haikalin nan na Allah kawai, ku ƙyale masu mulkin Yahudawa da dattawan Yahudawa, su sāke gina Haikalin Allah a wurin da yake a dā.

Ezra 6

Ezra 6:4-10