Ezra 6:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka karkasa firistoci da Lawiyawa ƙungiya domin yin aikin Ubangiji a Urushalima kamar yadda aka rubuta a Attaura ta Musa.

Ezra 6

Ezra 6:17-22