Ezra 6:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mutanen Isra'ila, da firistoci, da Lawiyawa, da sauran waɗanda suka komo daga bauta, suka yi bikin keɓe Haikalin Allah da murna.

Ezra 6

Ezra 6:15-22