Ezra 6:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda maganar sarki Dariyus, sai Tattenai mai mulkin lardin Yammacin Kogi, da Shetar-bozenai, da abokansu suka aikata abin da sarki Dariyus ya umarta da aniya.

Ezra 6

Ezra 6:8-19