Ezra 6:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kuma umarta, cewa duk wanda ya karya wannan doka, sai a fitar da itace daga cikin gidansa, a fiƙe kan itacen, a tsire mutumin, sa'an nan a mai da gidansa juji.

Ezra 6

Ezra 6:3-15