Ezra 6:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Dariyus kuwa ya ba da umarni a bincike ɗakin littattafai na Babila, inda aka ajiye takardun shaida.

Ezra 6

Ezra 6:1-9