Ezra 5:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan ita ce wasiƙar da Tattenai mai mulkin lardin Yammacin Kogi, da Shetar-bozenai, da abokansu ma'aikatan hukuma waɗanda suke Yammacin Kogi, suka aika wa sarki Dariyus.

Ezra 5

Ezra 5:1-8