Ezra 5:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, sai suka ce mana, ‘Mu bayin Allah ne wanda yake da sama da ƙasa, muna sāke gina Haikalin da wani babban sarki na Isra'ila ya gina tun shekaru da yawa da suka wuce.

Ezra 5

Ezra 5:5-17