Ezra 4:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A zamanin Artashate kuma sai Bishlam, da Mitredat, da Tabeyel, da magoya bayansu suka rubuta wa Artashate Sarkin Farisa takarda da harufan Suriya, aka fassara ta.

Ezra 4

Ezra 4:6-10