Ezra 4:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen kuwa suka yi ijara da mashawarta, da za su sa niyyarsu ta shiririce tun daga zamanin Sairus, Sarkin Farisa, har zuwa zamanin Dariyus, Sarkin Farisa.

Ezra 4

Ezra 4:4-8