Ezra 4:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki kuma ya aika musu da amsa ya ce, “Gaisuwa zuwa ga Rehum shugaban sojoji, da Shimshai magatakarda, da abokansu waɗanda suke zaune a Samariya da lardin Yammacin Kogi.

Ezra 4

Ezra 4:11-24