Ezra 2:59 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne waɗanda suka zo daga Tel-mela, da Tel-harsha, da Kerub, da Addan, da Immer, amma ba su iya tabbatar da gidajen kakanninsu da asalinsu ba, ko su na Isra'ila ne.

Ezra 2

Ezra 2:36-39-70