Zuriyar Farosh, mutum dubu biyu da ɗari da saba'in da biyu (2,172)Zuriyar Shefatiya, mutum ɗari uku da saba'in da biyuZuriyar Ara,mutum ɗari bakwai da saba'in da biyarZuriyar Fahat-mowab na zuriyar Yeshuwa da Yowab, mutum dubu biyu da ɗari takwas da goma sha biyu (2,812)Zuriyar Elam, mutum dubu da ɗari biyu da hamsin da huɗu (1,254)Zuriyar Zattu, mutum ɗari tara da arba'in da biyarZuriyar Zakkai, mutum ɗari bakwai da sittinZuriyar Bani, mutum ɗari shida da arba'in da biyuZuriyar Bebai, mutum ɗari shida da ashirin da ukuZuriyar Azgad, mutum dubu da ɗari biyu da ashirin da biyu (1,222)Zuriyar Adonikam, mutum ɗari shida da sittin da shidaZuriyar Bigwai, mutum dubu biyu da hamsin da shida (2,056)Zuriyar Adin, mutum ɗari huɗu da hamsin da huɗuZuriyar Ater na Hezekiya, mutum tasa'in da takwasZuriyar Bezai, mutum ɗari uku da ashirin da ukuZuriyar Yora, mutum ɗari da goma sha biyuZuriyar Hashum, mutum ɗari biyu da ashirin da ukuZuriyar Gibeyon, mutum tasa'in da biyar