Ezra 10:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai aka yi shela a dukan Yahuza da Urushalima, cewa dukan waɗanda suka komo daga zaman talala, su hallara a Urushalima.

Ezra 10

Ezra 10:1-13