Ezra 10:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ezra kuwa ya tashi, ya sa firistoci da suke shugabanni, da Lawiyawa, da dukan mutanen Isra'ila su rantse, cewa za su yi abin da aka ce. Sai suka yi rantsuwar.

Ezra 10

Ezra 10:1-15