Ezra 10:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bari mu yi alkawari da Allahnmu, mu kori dukan waɗannan mata da 'ya'yansu, bisa ga shawarar shugabanni da waɗanda suke rawar jiki saboda umarnin Allah. Bari mu yi alkawari bisa ga doka.

Ezra 10

Ezra 10:1-12