Ezra 10:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ma'aseya, da Eliyezer, da Yarib, da Gedaliya iyalin Yeshuwa ɗan Yehozadak, su ne firistocin da suka auri mata baƙi.

Ezra 10

Ezra 10:12-34-37