Ezra 10:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda suka komo daga zaman talala kuwa suka yi haka. Sai Ezra firist ya zaɓi mutanen da suke shugabannin gidajen kakanninsu. Aka rubuta sunan kowa. Sai suka taru ran ɗaya ga watan goma, don su bincika al'amarin.

Ezra 10

Ezra 10:9-34-37