Ezra 10:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma mutane suna da yawa, a lokacin kuwa ana marka, ba za mu iya tsayawa a fili ba, aikin nan kuma ba na kwana ɗaya, ko biyu ba ne, gama mun yi laifi sosai wajen wannan al'amari.

Ezra 10

Ezra 10:8-20-24