Ezra 10:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu sai ku hurta wa Ubangiji Allah na kakanninku, laifinku, ku kuma aikata nufinsa. Ku ware kanku daga mutanen ƙasar da mata baƙi.”

Ezra 10

Ezra 10:9-17