Ezra 1:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Sairus kuma ya fito da kayayyakin Haikalin Ubangiji, waɗanda Nebukadnezzar ya kwashe daga Urushalima ya ajiye su a haikalin gumakansa.

Ezra 1

Ezra 1:2-8