Ezra 1:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shelar, “In ji Sairus Sarkin Farisa, Ubangiji, Allah na samaniya ya ba ni sarautar dukan duniya, ya kuma umarce ni in gina masa Haikali a Urushalima, ta ƙasar Yahuza.

Ezra 1

Ezra 1:1-11