Ez 9:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku kashe tsofaffi, da samari, da 'yan mata, da ƙananan yara, da mata, amma kada ku taɓa wanda yake da shaida. Sai ku fara a Haikalina.” Suka kuwa fara da dattawan da suke a gaban Haikalin.

Ez 9

Ez 9:5-11