Ez 9:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce masa, “Ka ratsa cikin birni, wato Urushalima, ka sa shaida a goshin mutanen da suke ajiyar zuciya, suna damuwa saboda dukan abubuwa masu banƙyama waɗanda ake aikatawa a birnin.”

Ez 9

Ez 9:1-7