Ez 9:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ga mutumin da yake saye da rigar lilin, wanda kuma yake rataye da gafaka, ya komo da jawabi cewa, “Na aikata yadda ka umarci ni.”

Ez 9

Ez 9:4-11