Ez 9:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na ji Allah ya yi kira da babbar murya, ya ce, “Ku matso kusa, ku masu hukunta wa birnin, kowa ya zo da makaminsa na hallakarwa a hannu.”

Ez 9

Ez 9:1-10