Ez 8:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ce mini, “Har yanzu dai za ka ga abubuwa masu banƙyama da suka fi haka waɗanda suke aikatawa.”

Ez 8

Ez 8:7-15