Ez 8:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dattawan Isra'ila saba'in suna tsaye a gabansu. Yazaniya ɗan Shafan yana tsaye tare da su. Kowa yana riƙe da farantin ƙona turare. Hayaƙin turaren ya tunnuƙe zuwa sama.

Ez 8

Ez 8:10-15