Ez 7:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Yanzu, ba da jimawa ba, zan fashe hasalata a kanku, in aukar da fushina a kanku, in hukunta ku bisa ga ayyukanku. Zan hukunta ku saboda dukan ƙazantarku.

Ez 7

Ez 7:1-15