Ez 7:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Masifa a kan masifa, jita-jita a kan jita-jita. Suna neman wahayi daga wurin annabi, amma doka ta lalace a wurin firist, shawara kuma ta lalace a wurin dattawa.

Ez 7

Ez 7:20-27