Ez 7:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan kawo al'ummai masu muguntar gaske su mallaki gidajensu. Zan sa fariyar masu ƙarfi ta ƙare. Za a ƙazantar da masujadansu.

Ez 7

Ez 7:17-27