Ez 7:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna fariyar banza da kyawawan kayan adonsu, na zinariya da azurfa. Da su suka yi siffofi masu banƙyama, da ƙazantattun abubuwa. Domin haka zan maishe su ƙazantattun abubuwa a gare su.

Ez 7

Ez 7:16-22