Ez 6:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“‘Duk da haka zan bar waɗansunku da rai, gama waɗansu daga cikinku za su tsere wa takobi, amma zan watsa su cikin sauran al'umma.

Ez 6

Ez 6:3-11