Ez 6:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan nuna ikona a dukan ƙasar, in mai da ita da wuraren zamansu duka hamada. Ƙasarsu za ta zama hamada har zuwa Dibla. Kowa zai sani ni ne Ubangiji.”’

Ez 6

Ez 6:8-14