Ez 5:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“‘Ta haka zan sa fushina ya huce, hasalata kuma a kansu ta lafa, ni kuma in wartsake. Sa'an nan za su sani ni Ubangiji na yi magana da zafin kishi sa'ad da na iyar da fushina a kansu.

Ez 5

Ez 5:9-17