Ez 48:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Yankin da za ku keɓe wa Ubangiji, tsawonsa zai zama kamu dubu ashirin da dubu biyar [25,000], faɗinsa kuwa kamu dubu goma [10,000].

Ez 48

Ez 48:4-18