Ez 48:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A gefen yamma, kamu dubu huɗu da ɗari biyar [4,500] ne. Ƙofofi uku ne, wato Ƙofar Gad, da Ƙofar Ashiru, da Ƙofar Naftali.

Ez 48

Ez 48:26-35